Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya gabatar da sakon murnar bude dandalin ITER
2020-07-28 20:39:57        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gabatar da sakon murnar kaddamar da na'urar sarrafa nukiliya ko ITER a takaice. An dai kaddamar da na'urar ce a yau Talata, a helkwatar cibiyar gudanar da binciken dake kasar Faransa.

Cikin sakon da ya gabatar, shugaba Xi ya ce, sama da shekaru 10 da aka shafe ana gudanar da wannan aiki tare, ya nuna cewa, gudanar da musaya a bayyane, muhimmin mataki ne na cimma sabbin nasarori a fannin binciken kimiyya. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China