Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugabannin Sin da Rasha sun aika sakwannin murna ga taro na 8 na tsarin tattaunawa tsakanin jam'iyyun da ke mulkin kasashen 2
2020-07-23 20:37:43        cri

Yau Alhamis aka yi taro na 8 na tsarin tattaunawa tsakanin jam'iyyun da ke mulkin kasashen Sin da Rasha ta kafar bidiyo. Shugabannin kasashen 2 sun aika da sakwannin murna ga taron. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China