2020-07-16 16:03:40 cri |
Wani zaben jin ra'ayoyin jama'a a Amurka ya nuna kashi 66 bisa 100 na kuri'ar da aka jefa a kasar sun nuna rashin dacewar amfani da kalmomin "kung flu" da "China virus" a yayin da ake Magana kan annobar COVID-19.
Shi dai wannan zaben, an gudanar da shi ne ta shafin intanet wanda wata kafar yada labaran Amurka ta The Hill and survey research company HarrisX ta gudanar tsakanin 3 zuwa 4 ga watan Yuli, an tattaro ra'ayoyin jama'ar da suka yi rajistar kada kuri'a kimanin 933 a kasar ta Amurka.(Ahmad)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China