Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kwas na koyon fasahar dinkin hannu
2020-07-15 10:08:26        cri

 

 

 

Jama'a, nan yankin Tonglian ne na al'ummar kabilar Yao da ke jihar Guangxi ta kasar Sin, inda mata kimanin dari daga kauyukan 'yan kabilun Yao da Miao da Dong da Shui da Zhuang suke halartar wani kwas na koyon fasahohin dinkin hannu na kimanin kwana 10, don taimaka wa masu fama da talauci su samu aikin yi, ta yadda za su fita daga kangin da suke ciki. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China