Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin bata kirkiro COVID-19 domin kai wa Amurka hari ba, in ji mujallar The National Interest
2020-07-11 21:18:26        cri
Wata mujallar Amurka dake wallafa labarai kan tsaro, ta wallafa cewa, yarda da cewa kasar Sin ce ta kirkiro annobar COVID-19, ba abu ne da mutum mai hankali zai yi.

Mujallar The National Interest ta ruwaito, a shafinta na bayyana ra'ayi, Erik Gartzke, masani kan kimiyyar siyasa na cewa, idan za a yi duba na hankali yayin da ake tsaka da nuna yatsa ga juna, shin me kasar Sin za ta samu daga makami mai guba?

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China