Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani dan Ecuador ya dauki wani kunkuru a bayansa don kai shi yankin kiyaye muhallin halittu
2020-07-10 08:49:21        cri

 

 

Ba a rasa mutanen kirki! Yadda wani ma'aikacin wurin yawon shakatawa a Galapagos na kasar Ecuador ke daukar wani nau'in kunkuru na Geochelone a bayansa domin kai shi yankin kiyaye muhallin halittu. Geochelone wata dabba ce da ke dab da bacewa a doron kasa.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China