Xi ya aika da sakon murnar bude taron ministoci na dandalin hadin gwiwar Sin da kasashen Larabawa karo na 9
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aika sakon taya murna ga taron ministoci na dandalin hadin gwiwar Sin da kasashen Larabawa karo na 9 da aka bude ta kafar bidiyo a Litinin din nan.