Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gano kwayoyin cutar COVID-19 a cikin ruwa mai kazanta a watan Maris na bara a Spain
2020-06-30 13:15:19        cri

Kwanan baya, wata tawagar bincike daga jami'ar Barcelona ta kasar Spain ta gano kwayoyin cutar COVID-19 a cikin ruwa mai kazanta da aka tattara a ranar 12 ga watan Maris a shekarar 2019.

Jagorantan tawagar kana shehun malamin ilmin halittu Albert Bosch yana ganin cewa, dalilin da ya sa ba a gano kwayoyin cutar a shekarar bara ba, shi ne saboda a shekarar ta bara, lokaci ne na mura a wurin, babu wanda ya yi bincike kan kwayoyin cutar ta COVID-19. Don haka ba a gano kwayoyin cutar ba. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China