Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sabuwar Dakin Gwaji
2020-06-29 09:23:33        cri

 

 

 

Wadannan hotunan sun nuna yadda aka fara yin amfani da wani sabon nau'in dakin gwajin cutar COVID-19 a kasar Sin. Ta wannan daki, likita mai kula da aikin gwaji ba ya bukatar sanya rigar kariya, da zama a cikin wani muhalli mai zafi, wanda zai rage musu wahalar aiki.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China