2020-06-28 20:25:05 cri |
Dalibai guda 13 na makarantar firamaren Genie dake yankin kabilar Zang mai cin gashin kansa na Garze a lardin Sichuan, suna samun horo a wasan kwallon kafa. Wadannan dalibai sun nuna kauna matuka ga wannan wasa. (Maryam)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China