2020-06-27 19:36:17 cri |
Bawan Allah Wu Lianjun dake birnin Panjin na lardin Liaoning, ya shahara wajen kera kayan amfanin noma da na gida. Yanzu ya fara amfani da kafar yanar gizo ta Intanet domin tallata kayan da yake kerawa.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China