2020-06-27 19:35:42 cri |
Sakamakon yadda birai su ka yi yawa a kasar Thailand, har ma su kan kawo wa mazauna matsaloli, ya sa likitocin dabbobi na wurin sun yi masu tiyata ta yadda ba za su haihu ba, don a rage yawansu.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China