Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tsohon titin birnin Guangzhou ya sauya zuwa titin da ya fi jawo hankalin masu yawon shakatawa
2020-06-25 20:39:40        cri

An gina titin Enning na unguwar Liwan ta birnin Guangzhou na lardin Guangdong a shekarar 1931, ana kiran shi da sunan "tsohon titi mafi kyan gani a Guangzhou", amma gine-ginen dake gefe biyu na titin sun lalace saboda rashin gyara. A 'yan shekarun da suka wuce ne, aka fara gyara gine-ginen dake wurin, abin da ya sa tsohuwar unguwar Yongqing mai fadin muraba'in mita sama da dubu 7 ta sauya zuwa sabuwar unguwar Yongqing, inda aka kebe wurare domin gudanar da aikin kamfanonin kirkire-kirkiren al'adu, yanzu haka tsohon titin ya kasance titin da ya fi jawo hankalin masu yawon shakatawa a birnin Guangzhou.

 

 

 

 

 

 

Mazauna tsohuwar unguwar suna rayuwa a yanayi mai inganci, suna jin dadi matuka.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China