Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin Duanwu na al'ummar Sinawa
2020-06-26 11:03:27        cri


Bikin Duanwu bikin gargajiya ne na al'ummar Sinawa, wanda ke da dogon tarihi na kimanin shekaru dubu biyu, kuma a kan yi shi ne a ranar 5 ga wata na biyar na kowace shekara, bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, kuma a wannan shekara, ya fado daidai a jiya Alhamis, wato 25 ga watan Yuni.

Shin mene ne ma'anar bikin? Wadanne al'adu ne ke tattare da bikin kuma? A biyo mu ne cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China