Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An sake bude gasar Primier ta kasar Ingila
2020-06-27 19:35:49        cri

An sake bude gasar Primier ta kasar Ingila, a yayin wasanni biyu da aka gudanar, dukkan 'yan wasan da suka taka leda sun sanya riguna masu dauke da rubutun wasu kalmomi na kin amincewa da nuna wariyar launin fata.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China