![]() |
|
2020-06-29 21:27:24 cri |
Ranar 21 ga watan Yunin da ta gabata, "Rana ce ta mahaifi". Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke nuna gaisuwa ga mahaifinsu. Wasu mahaifan wadannan tsoffin sojoji ne. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China