Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kiwon rakuma
2020-06-25 14:28:58        cri

 

 

 

 

 

 

Gundumar Heshuo da ke yankin Bayingolin mai zaman kansa na kabilar Mongoliya, da ke jihar Xinjiang ta kasar Sin ke nan, gunduma ce da ke yawon kiwon rakuma a jihar. Rakuma sun kasance arziki ga makiyaya 'yan kabilar Mongoliya dake wurin, haka kuma abokansu ne a rayuwa. Rakuma suna samar musu madara, wadda suke sarrafawa zuwa nau'o'in kayayyakin abinci da ita. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China