Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mace da ta cimma nasarar rage nauyin kilogram 14 a cikin kwanaki 13
2020-06-25 14:29:25        cri

 

 

 

 

 

 

Song Yan, yar shekaru 32 a duniya, wadda ta fito daga lardin Hebei na kasar Sin, nauyin jikinta ya kai kilogram 150. Yanzu tana kokarin rage nauyinta ta hanyar wasan Yoga, da samun jinya ta hanyar yin allurar gargajiya ta kasar Sin. Yanzu haka ta riga ta rage nauyin kilogram 14 a cikin kwanaki 13, ta ce, za ta ci gaba da kokarinta. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China