2020-06-23 09:32:04 cri |
Kwararrun jami'ar Pretoria sun yi binciken CT ga katon biri mai suna Makokou, Makokou namiji ne da ya fito daga gidan dabbobi na Johannesburg, wanda shekarunsa na haifuwa suka kai 35. (Bilkisu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China