Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Taron kolin musamman tsakanin Sin da Afirka wajen yaki da annobar COVID-19 ya nuna ainihin dankon zumunci a tsakaninsu
2020-06-18 15:13:16        cri

Kwararren dan jaridan Nijeriya, kuma darektan cibiyar kafofin yada labaru na kasar Sin ta Afirka Ikenna Emewu, ya zanta da wakilinmu a jiya da yamma, inda ya ce, a wannan muhimmin lokacin da ake dakile da kandagarkin annobar cutar numfashi ta COVID-19 a duniya, shirya taron kolin musamman tsakanin Sin da Afirka, game da yaki da annobar COVID-19, ya nuna ainihin dankon zumunci dake tsakaninsu.

Mista Emewu ya dade yana mai da hankali kan hadin gwiwa a tsakanin Afirka da Sin, da ma Nijeriya da Sin a sassa daban daban. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China