Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda jirgin ruwan yaki na kasar Sin yake samun horo a yankin teku na Aden
2020-06-23 09:32:04        cri

 

 

 

 

 

A ran 8 ga watan Yunin, a yankin tekun Aden, bayan jirgin ruwan yaki samfurin Taiyuan na kasar Sin, ya kammala aikin tsaron jiragen ruwan kasuwanci guda 3 wadanda suka ratsa yankin tekun Aden, jirgin ya shirya wani horon bude igoginsa, domin ganin yadda makamai suke aiki a yanayin zafi mai cike da lema da gishiri, ta yadda za a iya tabbatar da ganin ya sauke nauyin da aka dora masa a yanayi mai sarkakiya a yankin teku. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China