2020-06-19 08:16:26 cri |
Gundumar Xuan'en da ke lardin Hubei na kasar Sin mazauni ne ga al'ummar kabilun Tujia da Miao da kuma Dong, kuma al'ummar da ke rayuwa a wurin suna yawan amfani da sakar kwano, da ma sauran kayayyakin da aka sarrafawa da icen gora. (Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China