Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Li Keqiang ya halarci bikin bude baje kolin Canton ta yanar gizo
2020-06-15 21:28:21        cri
A yau Litinin ne firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya halarci bikin bude baje kolin Canton ta yanar gizo, inda yayin jawabinsa, ya bayyana bukatar aiwatar da matakan cimma nasarar baje kolin karo na 127.

Firaminista Li wanda ya halarci bikin ta bidiyo daga birnin Beijing, ya ce akwai bukatar kara azama wajen bunkasa harkokin masana'antu, da daidaito a fannin cinikayyar waje, da fannin zuba jari, da karfafa hadin gwiwa don cimma gajiya tare. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China