![]() |
|
2020-06-15 14:56:29 cri |
Hotunan yadda ake tura motocin yaki kan jirgin kasa. A kwanan baya, wata rundunar sojin kasar Sin ta shirya wani horo, kan yadda za a yi amfani da jirgin kasa wajen sufurin dubun-dubatar sojoji da wasu kayayyakin yaki, ciki har da motocin yaki zuwa wani yankin horo dake nesa da sansaninsu. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China