Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Malami mai kare hanyar zuwa karatu
2020-06-14 14:29:47        cri

Peng Youxing mai shekaru 27, wani malami ne na makarantar firamare ta Shuangshan ta kauyan Longchang na garin Zhijin a birnin Bijie na lardin Guizhou na kasar Sin. Sabo da gidajen wasu dalibai na da nisa da makarantar, ya kan raka su zuwa makaranta da kuma komawa gida, domin tabbatar da tsaronsu a lokacin da suke kan hanyar zuwa makaranta da komawa gida. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China