2020-06-12 13:29:48 cri |
Masu wasan fasaha na kasar Switzerland Frank da Patrik Riklin sun gina wani otel na musamman mai budadden dakin kallo, ta yadda masu kwana a ciki za su ji dadin ganin dutsen Alps.(Kande)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China