Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An sake bude cibiyar horar da kananan yara da wasan kwallon kafa
2020-06-14 14:30:00        cri

An sake bude cibiyar horar da kananan yara da wasan kwallon kafa a lardin Shandong dake kasar Sin, yaran sun ji dadin wasa a yayin horaswa.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China