Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gano alamun kafar dan Adam guda 408 a Engare Sero dake kasar Tanzania
2020-06-11 09:05:18        cri

 

 

Kevin Hatala dake jami'ar Chatham ta kasar Amurka shi da abokan aikinsa sun gano alamun kafar dan Adam guda 408 a Engare Sero dake kasar Tanzania, bincike ya nuna cewa, alamun kafar za su kai shekaru 5760 zuwa dubu 19.1 da suka gabata. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China