2020-06-08 09:17:01 cri |
Babban bankin kasar Zimbabwe, ya sanar da kaddamar da sabbin kudaden kasar masu darajar dollar 10 da 20, don kara kewayawar kudi a kasuwa, ta yadda hakan zai warware matsalar karancin tsabar kudi. (Bilkisu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China