2020-06-08 09:47:25 cri |
Ga hotunan wata babbar tashar cajin wutar lantarki ga motoci dake birnin Beijing na kasar Sin. A nan ana iya samar da hidimar caji ga motoci masu yin amfani da wutar lantarki 1300 a kowace rana. (Bello Wang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China