Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta gabatar da takardar bayani dangane da matakan da kasar ta dauka na yaki da COVID-19
2020-06-07 14:28:28        cri
A yau Lahadi, ofishin yada labarai na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya gabatar da wata takardar bayani dangane da matakan da kasar ta dauka na yaki da cutar COVID-19.

Cikin wannan takarda, an yi cikakken bayani kan wahalhalun da kasar Sin ta haye, da matakan da ta dauka, don dakile yaduwar cutar COVID-19, da jinyar masu kamuwa da cutar, da kokarin hadin gwiwa da bangarori daban daban, gami da kokarin kafa wata al'ummar dan Adam mai kyakkyawar makomar bai daya a fannin kiwon lafiya. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China