Sin za ta kaddamar da takardar bayani dangane da matakan da kasar ta dauka na yaki da COVID-19
Da karfe 10 na safiyar ran 7 ga watan Yuni, ofishin yada labarai na majalisar gudanarwa ta kasar Sin zai kaddamar da takardar bayani dangane da matakan da kasar ta dauka na yaki da COVID-19, kana zai kira taron manema labarai game da haka.
Labarai masu Nasaba