2020-06-06 14:15:17 cri |
Duk da cewa malam Shi Yuming kurma ne, wannan bai hana shi yiwa sauran kurame bayani, kan abubuwan tarihi ba a wani gidan adana kayan tarihi dake birnin Chengdu na kasar Sin. Nakasa ba kasawa ba ce!(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China