2020-06-05 07:41:48 cri |
Wani dakin daukar hoto na kasar Indiya, ya raya wani sabon aiki a lokacin fama da cutar COVID-19, wato ya taimaka wa mutane wajen dinkin wani nau'in marufin hanci da baki na musamman, ta yadda za a iya sanin juna ko da ana sanye da marufin hancin da bakin.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China