Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga soja Xiong Guangyi wanda yake dafa abinci a wani jirgin ruwan yaki na kasar Sin
2020-06-10 09:14:59        cri

 

 

 

 

Ga wani nagartaccen soja mai dafa abinci mai suna Xiong Guangyi wanda yake aiki a wani jirgin ruwan yaki na kasar Sin. Xiong Guangyi ya kan ce, "Dakin dafa abinci ya kasance tamkar fagen daga ne, wukar datsa kayan abinci dake hannuna tamkar makamin dake hannun soja ne." Sabo da haka, ya kan yi kokari sosai wajen dafa abinci iri iri, ta yadda sojojin ruwa wadanda suke aiki tare da shi za su ci abinci mai dadi. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China