2020-06-08 09:47:30 cri |
Wasu sojoji masu aikin dafa abinci suna daddatsa nama, da fere kifi da kuma dafa abinci. Wannan shi ne abincin da suka shirya wa sojoji masu tuka jiragen saman yaki a nan kasar Sin. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China