![]() |
|
2020-05-27 12:54:30 cri |
Zhao Yang, mazaunin kauyen Xiaozhao ne dake birnin Nangong na lardin Hebei, wanda ya rasa hannayensa biyu sakamakon hadarin da ya gamu da shi shekaru 20 da suka gataba. Amma bai yi kasa a gwiwa ba har ya yi kokarin amfani da kafafunsa domin sarrafa na'ura mai kwakwalwa, kuma yanzu ya zama wani dan kasuwa wanda ya yi nasara sosai a fagen kasuwanci. Nakasa ba kasawa bace!(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China