Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya shiga tattaunawa da wakilan Hubei a taron wakilan jamaar kasa na wannan shekara
2020-05-24 21:21:11        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, wanda kuma shi ne sakataren kwamitin kolin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kwamitin koli na hukumar sojan kasar Sin, da yammacin yau Lahadi ya shiga taron tattaunawa tare da wakilan jama'ar lardin Hubei a taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China