Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin bata da wata manufa ta daban kan wata shiyya game da taimakon da take bayarwa na yaki da annoba a duniya
2020-05-24 19:17:53        cri
Kasar Sin tace bata da wata boyayyiyar manufa game da wata shiyya ko wani burin da ya shafi tattalin arziki, ko kuma wata manufar siyasa game da taimakon da take baiwa kasashen duniya wajen yaki da annobar COVID-19, mamban majalisar gudanarwar kasar Sin kana ministan harkokin wajen kasar Wang Yi ya bayyana hakan a yau Lahadi.

Wang ya bayyana hakan ne a taron manema labarai da aka shirya a yau a gefen taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na wannan shekara.

Kararrakin dake kalubalantar kasar Sin game da batun annobar COVID-19 basu da tushen gaskiya ko na doka, mamban majalisar gudanarwar kasar Sin kana ministan harkokin wajen kasar Wang Yi ya bayyana hakan a yau Lahadi.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China