Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dr. Bashir Ahmed Safiyo: Allah ya taimake ni da na zo kasar Sin 
2020-05-24 17:29:50        cri


Dr. Bashir Ahmed Safiyo, wani dan Najeriya ne wanda ya yi shekaru 10 yana zama a kasar Sin, musamman a birnin Shenyang dake arewa maso gabashin kasar. Bayan da ya kammala karatunsa a nan kasar, ya bude wani kamfani kuma yana gudanar da kasuwanci a fannin na'urorin aikin jinya.

Dr. Bashir Ahmed Safiyo ya ce Sin kasa ce dake cike da damammakin kasuwanci, kana, ya ga manyan sauye-sauye da babban ci gaban da kasar ta samu a 'yan shekarun nan, musamman a inda yake wato birnin Shenyang.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China