Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tattaunawa da Sagir Tukur Karaye kan ci gaban masana'antun motoci
2020-05-23 17:04:27        cri


Tuni harkokin masana'antu a kasar Sin suka kankama bayan shawo kan cutar COVID-19 a cikin gida, inda ayyukan kirkire-kirkire suka koma kamar yadda suke a baya. Dongane da wannan batu, na tattauna da Malam Sagir Tukur Karaye, ma'aikacin wani kamfanin motoci, dake birnin Shenyang na Lardin Liaoning na kasar Sin, inda ya yi mana bayani kan yadda harkokin suka farfado da kuma makomar masana'antar motoci.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China