Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An bude taron majalisar wakilan jamaa ta kasar Sin NPC
2020-05-22 09:26:46        cri

Yau Jumma'a da safe ne, aka bude taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin(NPC).

Zaman bude taron na uku karo na 13 na majalisar ta NPC, da aka bude a babban dakin taron jama'a dake Beijing, fadar mulkin kasar Sin, ya samu halartar shugaba Xi Jinping, da sauran jagororin kasar.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China