Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kabiru Bashiru: babbar tashar jiragen ruwa dake Ningbo ta taimaka ga ci gaban harkokin sufurin jiragen sama a duniya
2020-05-21 12:47:05        cri


Wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da malam Kabiru Bashiru, wani dalibi dan jihar Kanon tarayyar Najeriya, wanda yanzu haka yake karatun digiri na biyu a fannin kimiyya da fasaha ta harkar sufurin jiragen ruwa a jami'ar Ningbo ta lardin Zhejiang, inda ya ce, tashar jiragen ruwa ta birnin Ningbo na kasar Sin tana taka muhimmiyar rawa ga bunkasuwar harkokin sufurin jiragen ruwa da ci gaban tattalin arzikin duniya, kuma yana fatan Najeriya za ta samu ci gaba kamar yadda kasar Sin ta samu a fannin gina manyan tashoshin jiragen ruwa.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China