![]() |
|
2020-05-22 09:17:43 cri |
Ba safai a kan samu maza da suka zama nas ba, yawancin nas-nas mata ne. Amma a kasar Sin, akwai wasu maza da suka zama nas-nas a asibitoci daban-daban wadanda suka bayar da babbar gudummawa ga ayyukan kula da marasa lafiya.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China