![]() |
|
2020-05-22 09:17:43 cri |
Bayan an sassauta matakan dakile yaduwar cutar COVID-19 a kasar Thailand, wani dakin cin abinci ya dauki wani matakin musamman don dakile yaduwar cutar, inda aka ajiye wata 'yar tsana mai siffar Panda a gefen ko wane mutum don kiyaye tazarar da ta dace a tsakanin mutane.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China