![]() |
|
2020-04-17 16:20:45 cri |
A ranar 8 ga wata ne aka dage haramcin tafiye-tafiye a birnin Wuhan dake yankin tsakiyar kasar Sin, bayan ya shafe kusan makonni 11 a rufe, da nufin takaita yaduwar cutar COVID-19.
An dage haramcin tafiye-tafiye a birnin Wuhan
Yau sama da mako guda ke nan, shin yaya harkoki ke gudana a birnin? Ko ana ci gaba da daukar matakan kandagarkin cutar? A biyo mu cikin shirin, don jin karin bayani.
Sani Ibrahim da ke dalibta a birnin Wuhan
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China