Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Saddam Sani Mai daji: Sinawa mutane ne masu son baki
2020-04-16 13:42:45        cri

Kwanan nan, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da wani dalibin Najeriya wanda a yanzu haka yake karatu a jami'ar Shenyang dake arewa maso gabashin kasar Sin, wato Malam Saddam Sani Maidaji, kana shugaban kungiyar hadin-gwiwar daliban kasashen waje ta jami'ar.

A zantawar tasu, Saddam Sani Maidaji ya yi kira ga al'ummar Najeriya su dauki duk wani matakin da ya wajaba don kare kansu daga kamuwa da cutar numfashi ta COVID-19, ganin yadda cutar ta yi sauki sosai a kasar ta Sin. Haka kuma, Saddam Sani Maidaji ya ce, ya ziyarci birane daban-daban a kasar Sin, inda a ganinsa, Sinawa mutane ne masu mutunci da son baki 'yan kasashen waje, musamman bakaken fata.

Ga dai yadda tattaunawar tasu ta kasance.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China