Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yawan mutanen da suka kamu da COVID-19 a Najeriya ya kai 318
2020-04-12 21:02:58        cri
Hukumomin lafiya sun bayyana cewa yawan mutanen da suka kamu da cutar COVID-19 a Najeriya ya kai 318, bayan samun sabbin mutane 13 da suka kamu da cutar a ranar Asabar.

Cibiyar dakile yaduwar cutuka ta kasar ta sanar da cewa an sake bude wasu sabbin cibiyoyin gwajin cutar COVID-19 biyu a kasar. Hakan shi ya kawo adadin cibiyoyin gwajin cutar zuwa 11 a fadin kasar.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China