Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tattaunawarmu da Sani Ibrahim bayan bude birnin Wuhan
2020-04-08 14:42:30        cri






A ranar 8 ga wata ne aka dage haramcin tafiye-tafiye a birnin Wuhan dake yankin tsakiyar kasar Sin, bayan ya shafe kusan makonni 11 a rufe, da nufin takaita yaduwar cutar COVID-19.

Wakiliyarmu Lubabatu ta tuntubi malam Sani Ibrahim, dan Nijeriya da ke karatun digiri na uku a kwalejin ilmin kimiyyar aikin gona da ke birnin Wuhan na kasar Sin, don jin ta bakinsa game da halin da ake ciki a birnin. Ga kuma yadda zantawar ta su ta kasance.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China