Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An tsara da samar da abun rufe baki da hanci na musamman
2020-04-09 09:58:52        cri

 

 

 

 

 

'Yan uwa mata biyu da suka zo daga kasar Italiya, sun tsara tare da samar da abun rufe baki da hanci na musamman, inda aka rubuta "andra tutto bene" da harshen Italiyanci a jikinsa, wato, Al'amura za su kyautata. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China